fbpx
Monday, September 27
Shadow

Allah yana fushi da kai, kuma wallahi idan ka sake ka kamani, zaka ga yanda Allah zai yi da kai>>Fasto Tunde Bakare ya gayawa shugaba Buhari

Fasto Tunde Bakare ya caccaki shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda kuma ya daura damarar yaki da shugaban kasar.

 

Bakare ya bayyana cewa Allah ne kawai ke da cikakken iko amma shugaba Buhari bai da ikon komai.

Yace mutanene suka baiwa shugaba Buhari dama har ya samu matsayin da yake kai, dan haka sune masu karfin.

 

Ya kara da cewa, idan shugaba Buhari yana jin ya isa, ya tura a kamashi, a sannan ne zai san cewa shu fasto ne na gaske ko kuwa huhun ma’ahu ne.

 

Faston ya kara da cewa,  Shugaba Buhari da sojoji ba zasu iya magancewa Najeriya matsalar ta ba, dan haka dole a tashi tsaye a nemi hakkin ‘yan kasa.

 

Yace ya goyi bayan shugaba Buhari amma a yanzu sun raba gari tunda Allah na fushi dashi.

“Sovereignty is not in your hand anymore, you are commander-in-chief of nothing, except the people put you there. The highest office in the land is the office of the citizen. Nigerians are going to rise and demand for their rights,” he said on Sunday.

“And I dare you to try to stretch your hand against me like you have done to others, then you will know whether God sent me or I’m just empty and just making noise.

 

“Nigeria for Nigeria; the time to save this country has come; the government can’t save us, the military can’t safe us, Nigerians must rise and demand for what is rightly theirs.

“Get out of my way, get out of my way, this is the final warning. I loved you, I served you, I respected you, I did everything to make it work for you but you turned against me and God has turned against you, get out of my way”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *