fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Allah yasa a yi tashin qiyama kamin gwamnati ta cire tallafin Man fetur>>Wani Dan Najeriya yayi fata

Wani dan Najeriya dake bayyana ra’ayinsa kan shirin cire tallafin man fetur na gwamnatin tarayya, yayi fatan cewa, Allah yasa ayi tashin qiyama kowa ya huta kamin lokacin.

 

Kamfanin man fetur na kasa, NNPC ya bayyana cewa, idan aka cire tallafin man, za’a iya sayar da kowace litar mai tsakanin Naira 320-340.

 

Hakan ya jawo cece-kuce da bayyana ra’ayoyi mabanbanta tsakanin ‘yan Najeriya.

 

Bayan wallafa wannan labari da RFI Hausa tayi, wani ya bayyana cewa, yana fatan Allah yasa a yi tashin qiyama kamon lokacin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *