fbpx
Thursday, July 29
Shadow

ALLAHU AKBAR: Mutane Uku A Duniya Da Suke Da Damar Shiga Makwancin Annabi S.A.W Kai Tsaye

ALLAHU AKBAR: Mutane Uku A Duniya Da Suke Da Damar Shiga Makwancin Annabi S.A.W Kai Tsaye.

Wadannan sune mutane uku da Suke iya Shiga Makwancin Annabi Muhammad (SAW) kai tsaye, saboda cikar kamala da hangen nesan su a Birnin Madina.

A da su huɗu ne, yanzu saura su uku, Allah ya yi wa ɗayan nasu rasuwa.

Allah ya ƙarawa rayuwar su albarka, Ya kara mana Soyayyar Manzon S.A.W.

Daga Muhammad Bello Agaji
FITYANU MEDIA

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *