fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Amarya ta mutu a daren farko a gidan Mijinta

Wata amarya me shekaru 18 ta rasu a daren farko a gidan mijinta yayin da suke tsaka da rayuwar aure.

 

Bayan da matar ta fadi Magashiyan, Mijin ya nema aka kaita Asibiti, amma daga baya sai ta rasu, akan hanyar zuwa Asibitin, lamarin ya farune a kasar Brazil.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *