fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Amarya ta mutu a ranar Bikinta, An daurawa Angon Aure da kanwarta

Ana tsaka da biki, Wata Amarya ta Mutu a kasar India inda kuma aka daura wa Mijin Aure da kanwarta.

 

Surabhi ta mutu sanadiyyar Bugun Zuciya, kuma a yayin da ake binneta, An daurawa Angonta Aure da kanwarta.

 

Manjesh Kumar da matarsa suna fadar kalaman Alkawarin aure yayin da ta yanke jiki ta fadi kasa.

 

Kawun amaryar ne ya bayar da shawarar dayra ma Angon Aure da kanwarta.

He said: “One daughter lay dead in one room and the wedding of another daughter was being solemnised in the other room. We have never witnessed such mixed emotions.

“The grief over her death and the happiness of the wedding have yet to sink in.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *