fbpx
Monday, November 29
Shadow

Amarya ta rasu a Hanyar Kaita Gidan Miji

Allah ya yi wa wata Amarya rasuwa, kwana daya bayan daurin aurenta.

Ta rasu ne a dalilin hadarin mota akan hanyar  zuwa dakin mijinta daga karamar hukumar Nguru ta jihar Yobe zuwa jihar Filato.  
Allah ya sa mutuwa ta zama hutu a gare ta da dukkanin ‘yan uwa musulmai baki daya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *