fbpx
Monday, May 10
Shadow

Amfanin Rake ga lafiya da yadda ake sarrafashi domin magance warin baki da sauransu

Tabbas rake Wanda ake Kira da harshan turanci da (sugar cane) na da matukar amfani a rayuwar dan adam.
Sannan yakan kare jiki daga cututtuka da dama,sannan yakan kare garkuwar jikin mutum daga cututtuka.
Hakanan bin ciken masana ya inganta amfanin rake ga rayuwar dan adam. Kadan daga cikin amfaninsa sune;
1. Yana kare mutum daga kamuwa da mura da ciwon daji da sanyi
2. Yana kara ma garkuwar jiki karfi
3.yana kara ruwan jiki musamman ga masu aikin karfi
4.yana tema kawa koda wajen sarrafa fitari
5. Yana kara lafiyar idanu,ciki,hanta da zuciya.
6.yana gyara fata sbd sinadarin Glycolic Acid dake cikinsa
7.yana kara ma hakora lafiya amman yana da kyau a kuskure baki yayin da aka gama shansa sbd cikin baki akwai bacteria wadan da zasu iya ammafani da wannan zakin su haifar wa da mutum wata cutar misali caris ma,ana tsutsar hakori.
8, baya da illa ga masu ciwon suga amman kada me type 2 diabetes ya yawai ta shansa.
9. Rake na maganin yunwa
10. Haka zalika rake na Maganin Warin Baki.

Binciken ya nuna cewa, baya ga sa karfin hakori da rake ke yi, hakanan dai raken na maganin warin baki. Saboda haka duk wanda ya zama al’adarsa ce shan rake akai-akai bakinsa zai kasance cikin tsafta da kuma daddadan numfashi. Zai yi wahala ka samu mai irin wannan al’ada da warin baki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *