fbpx
Friday, May 14
Shadow

Aminu Saira yayi karin bayani kan fitar da fim din Labarina na Season 3

Babban Daraktan Shirin fim din Labarina me farin jini, Malam Aminu Saira ya jawo hankalin masoya shirin da cewa basu fitar da Season 3 ba.

 

Yace wasu na saka bidiyo a YouTube suna cewa Season 3 ne na fim din ya fito, yace amma ba gaskiya bane.

 

Saira yace sai nan da bayan Azumi zasu fitar da Fim din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *