fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Amnesty international ta yi Allah wadai da ayyukan IPOB

Kungiyar Amnesty international ta yi Allah wadai da ayyukam Kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra.

 

A wata sanarwa da ta fitar ta shafinta na sada zumunta kungiyar tace tana Allah wadai da hare-haren da ake kaiwa kan ofisoshin gwamnati da na jami’an tsaro da ma mutane masu zaman kansu.

 

Tace dolene a dsina kaiwa mutane hare-hare da sunan wai ana tursasa zaman gida dole, tace hakan take hakkin bil’adama ne.

 

Tace tana kira ga gwamnati ta bincika tare da kamo masu laifi dan ganin an hukuntasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *