fbpx
Monday, November 29
Shadow

Amurka za ta cire Najeriya daga kasashen da ta hana bizar zama

Amurka ta bayyana aniyar ta na cirewa Najeriya takunkumin baiwa Yan kasar bizar zama sakamakon wasu matsaloli da aka samu a baya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Sakataren harkokin wajen kasar Mike Pompeo ya sanar da haka bayan ganawa da tawagar Najeriya da ta ziyarce shi a Washington domin tattaunawa kan batun.

Pompeo ya ce an sanya Najeriya cikin jerin kasashe 6 ne saboda neman inganta bayanan asiri kan matafiya da kuma musayar bayanai.

Sakataren ya ce yana da yakinin Najeriya zata samar da bayanan da ake bukata cikin gagagwa domin cire ta daga jerin sunayen.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *