fbpx
Saturday, June 19
Shadow

An baiwa sojoji umarnin harbin duk wanda suka gani a garin da tsageran IPOB ke cin karensu ba babbaka

Jami’an Tsaron sojoji sun sanar da cewa, an basu Umarnin yin harbin kan mai uwa da Wabi a Orlu dake jihar Imo.

 

Garin dai ya zama kamar wata matattarar tsageran IPOB ne dake kaiwa sojoji da ‘yansanda hari.

 

Wani soja daga cikin wanda aka baiwa Umarnin ne ya fallasa haka inda yace, shi dai ba zai bi wancan Umarni ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *