fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

An bayar da Shawarar a rika aure tsakanin Kirista da Musulmai dan gujewa raba Najeriya

Ministan yada labarai da al’adu, Lai Muhammad ya bayyana cewa zai gabatar da shawara da masana suka bayar a Kaduna dan kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya ga majalisar zartaswa.

 

Yace daya daga cikin shawarwarin da aka bayar dan gujewa raba Najeriya shine a rika aure tsakanin Jinsi da kuma addinai daban-daban.

 

Ya bayyana cewa kamata yayi Yarbawa su rika auren Inyamurai, Itsekiri da  Hausawa ma su yi aure, yace idan aka yi irin wannan aure da wuya a raba Najeriya.

 

“Christians are encouraged to marry Muslims, Itsekiri should marry Hausa, Yoruba should marry Igbo, when you have that kind of intermarriage, it becomes more difficult to break the country.”

NAN

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *