fbpx
Monday, September 27
Shadow

An cire DPO din da budurwarsa ta sace masa Bindiga yayin da yake lalata da ita

An cire DPO, CSP Adegoke Atilade dake Legas wanda ya zargi Budurwarsa da ya kwashe tsawon dare suna lalata da sace masa bindiga da kudi Dubu 50.

 

Hakanan itama budurwar tasa da aka kama, Jennifer Madueke me shekaru 29, an sake ta.

 

Sannan kwamishinan ‘yansandan jihar ya bayar da umarnin a canjawa DPO din wajan aiki dan a samu damar bincike yanda ya kamata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *