fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

An dakatar da dan kwallo tsawon wasanni 2 bayan da ya kama marainan Abokin hamayyarshi ana tsaka da wasa

An dakatar da dan kwallon kafa na kungiyar Celtic, Ryan Christie bayan da aka sameshi da laifin damkar marainan dan wasan Rangers, Alfredo Morelos.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Lamarin ya farune a wasan da Rangers tawa Celtic 2-1 a watan Disambar daya gabata inda inda aka ga Ryan ya kama marainan Morelos. A wancan lokacin alkalin wasa ya bayar da bugun tazarane amma bayan gama wasan, kungiyar Rangers ta kai kukanta kan lamarin inda aka sake dubashi aka kuma tabbatar da Ryan Christie na da laifi sannan aka dakatar dashi tsawon wasanni 2.

Saidai Celtic ta bayyana rashin jin dadinta kan wannan lamari inda tace ba’a mata adalci ba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *