Hukumar kwallon kafa ta Italiya ta dakatar da golan Juventus, Gianluigi Buffon saboda kalaman Matanci ga Allah.
Yayi batancinne a gaban abokin wasansa, Manolo Portanobo, da farko an cishi tarar Fan 4,260. Amma daga baya an mayar da hanashi buga wasa daya.
Yayi kalaman ranar 19 ga watan Disamba a wasansu da Panama. Wannan dakatarwa da aka masa na nufin ba zai buga wasan da zasu yi da Torino ranar Asabar, 3 ga watan Afrilu.
He was initially given a €5,000 euros (£4,260) fine over an incident that took place during a Serie A clash against Parma on December 19 last year but escaped a ban.
The goalkeeper’s alleged comment was not initially proven by the Italian authorities due to a lack of clear audio but the FIGC’s Court of Appeal upheld the Federal Prosecutor’s appeal and imposed a ban.
The punishment means Buffon is ruled out of the Turin derby with Torino on Saturday April 3.