fbpx
Thursday, April 22
Shadow

An daure matashi shekaru 70 a gidan canja hali a Sokoto, Saboda Samunsa da damfara

Mai Shari’a, Bello Duwale na babbar Kotun dake Sokoto ya daure wani matashi, Hamzat Muhammad Bashar da aka samu da lafin damfara tsawon shekaru 70.

 

An same shi da hannu dumu-dumu a wata damfarar Sama da Naira Miliyan 29.

 

Wani me suna Imran Ahmed ne ya kaiwa EFCC karar bashar da wata Hindatu Bashar wadda ita ta tsere. Yace sun masa karyar zai zuba jari a wani kasuwanci da za’a rika samun ribar kaso 20 cikin 100 amma amma daga baya ya gano karyane.

 

EFCC ta gurfanar da Bashar a Kotu wanda kuma kotu ta sameshi da karya dokoki 10, dan haka ta yanke masa hukuncin shekaru 7 akan kowace doka daya karya. Zai yi zaman gidan yarinne na shekarun a lokaci daya.

 

“That you Hamzat Bashar Muhammad, Hindatu Bashar (Now at Large) and Hamga Investment Resources Limited sometimes within the months of June to December, 2018 at Sokoto within the Jurisdiction of this Honourable Court, with intent to defraud, did obtain the total sum of N23,760,000 (Twenty Three Million Seven Hundred and Sixty Naira) from Hadiza Aliyu (for herself and other victims) when you falsely represented yourselves to her, to be running a genuine business investment of Gold and Herbs, a pretence you knew to be false and thereby committed an offence contrary to Section 1(1)(a) of the Advance Fee Fraud and Other Fraud Related Offences Act of 2006 and punishable under Section 1(3) of the same Act.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *