fbpx
Sunday, September 26
Shadow

An daure shugaban matasa shekaru 2 saboda zagin Shugaba Buhari a Jihar Adamawa

Wani Shugaban matasa a jihar Adamawa ya gamu da daurin shekaru 2 saboda zagin shugaban kasa,  Muhammadu Buhari da sakataren Gwamnatin tarayya, Boss Mustapha.

 

Wanda aka yankewa hukuncin Shine Ikamu Kato, kamar yanda Shafin yada labarai daga Yola ya bayyana.

 

Yayi zagin ne a shafinsa na Facebook, kuma an yanke masa hukunci ne ranar Litinin. Saidai an bashi damar biyan tarar 25,000. Hakanan an sake yanke masa hukuncin daurin shekara daya saboda damun jama’a shima da zabin tarar 25,00.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *