fbpx
Monday, September 27
Shadow

An fara shagali: Kalli hotunan kamin biki na dan shugaban kasa, Yusuf Buhari da matarsa

An fara shirye-shiryen shagalin bikin dan shugaban kasa, Yusuf Buhari da matarsa, Zahra Bayero.

 

An fara shagalin bikinne da wasan Polo wanda ‘yan uwa da abokan arziki suka shiryawa masoyan.

 

Ranar 20 ga watan Augusta ne ake sa ran za’a daura auren masoyan idan Allah ya kaimu. Wadannan hotuna ne daga yanda lamarin ya kasance.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *