fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

An gano coge a kasafin kudin 2021 na Gwamnatin Tarayya da ya kai na Naira Biliyan 39.5

Budgit dake saka ido akan yanda ake gudanar da Gwamnati tace akwai ayyuka 316 a cikin kasafin kudin gwamnatin tarayya na shekarar 2021 da aka saka su sau biyu-biyu da darajarsu ta kai ta Naira Biliyan 39.5.

 

Hakanan akwai kuma wata Biliyan 10.02 da itama ake zargin an yi almundahanarta da aka kashe wajan tsaro tsakanin Shekarar 2015 zuwa 2021.

 

Hakanan Rahoton yace ana baiwa ma’aikatu  gwamnati ayyukan da ba zasu iya yi ba, misali akwai Miliyab 400 da aka baiwa ma’aikatar kula da irin Noma da aka ce ta saka Fitilun kan titi a yankin Arewa maso yamma dasu.

 

Hakanan akwai Miliyan 50 da aka baiwa kwalejin Gandun daji ta Ibadan ta saka Fitilun kan hanya wanda  budgit tace duk ya kamata a sake duba wadannan ayyuka.

 

“Our investigations into the 2021 budget revealed at least 316 duplicated capital projects worth N39.5 billion, with 115 of those duplicate projects occurring in the Ministry of Health. This is very disturbing especially considering the health infrastructure deficit and the raging COVID-19 pandemic affecting Nigeria.

 

“BudgIT also found ZERO audit records of the N10.02 trillion received by the security sector between 2015 and 2021.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *