fbpx
Thursday, December 2
Shadow

An gano gawar dan jaridar Vanguard da ya bace

An gano gawar Tordue Henry Salem, dan jaridar Vanguard da ya bace kusan kwanaki 29 kenan.

 

Jaridar Vanguard ta tabbatar da gano gawar ma’aikacim nata amma har zuwa yanzu babu wani cikakken bayani kan yanda ya mutu, kamar yanda hutudole ya fahimta.

 

Dan jaridar dai na aiki ne a majalisar tarayya inda daga canne yakw aikowa da jaridarsa rahoto.

 

Saidai ya bace tun  ranar 13 ga watan October.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *