fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

An gano Har Da Mace A Cikin Wadanda Suka Kashe Yaron Da Wani Soja Ya Yi Garkuwa Da Shi A Kaduna

 

Har Da Mace A Cikin Wadanda Suka Kashe Yaron Da Wani Soja Ya Yi Garkuwa Da Shi A Kadun

Amina Ahmad ke nan yar shekaru 51 a Duniya, mazauniyar Gida mai lamba 1221 dake Unguwar Sharada a Kano, tare da ragowar mutum uku da rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta kama bisa zargin hadin kai da garkuwa da wani yaro mai suna Muhammad Kabiru dan shekaru shida da kuma hallaka shi a Kano, bayan sun karbi kudin fansar sa naira miliyan daya.

Tuni dai a cewar kakakin rundunar ‘yan sandan ASP Muh’d Jalige da zarar sun kammala buncike, za su mika su gaban kuliya manta sabo, domin su girbe abunda suka shuka.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *