fbpx
Saturday, April 17
Shadow

An gano jirgin Sama yakin Sojojin Najeriya da ya bace da gawar matukinsa a Bama

An gano baraguzan jirgin saman Yakin Sojojin Najeriya da ya bace a Bama, dake jihar Borno.

 

Hakanan kuma an gano gawar da ya daga cikin Matuka jirgin. Saidai ba’a ta dayan ba inda kuma wata Majiya tace an umarci sojojin da su dage da nema.

 

A baya da, Boko Haram ta sanar da cewa itacw ta kakkabo jirgin saman amma Hukumar soji ta musanta wannan ikirari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *