fbpx
Friday, April 23
Shadow

An gano jirgin saman Yakin sojojin Najeriya da ya bace, saidai ba’a ga Matukan ba

An gano jirgin saman yakin sojojin Najeriya da ya bace a jihar Borno. An gano jirgin ne a Abba-Jille dake Konduga, jihar Borno.

 

Rahoton PRNigeria yace an ga jirgin na shawagi a sama bayan harin da ya kaiwa Boko Haram kamin daga baya ya fadi.

 

Babu rahoto kan matuka jirgin ko Boko Haram sun kamasu ko kuwa sun tsira da ransu.

PR Nigeria reported that the fighter jet was seen flying around Goni Kurmiri and Njimia villages after attacking terrorist locations at the Sambisa axis.

There was no word yet on the fate of the pilot and co-pilot, whether they ejected safely or have been captured by insurgency fighters.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *