fbpx
Thursday, April 22
Shadow

An gano Kadarori masu yawa mallakin manyan ‘yan Siyasar Najeriya a Dubai

An gano manyan Kadarori 130 Mallakin manyan ‘yan siyasar Najeriya da aka boye a kasar Dubai.

 

Wani masani, Farfesa Gbenga Oduntan ne yayi wannan bincike.

 

Daya daga cikin wanda aka yi wannan binciken dashi, Olarenwaju Suraj ya bayyanawa The Nation tabbacin haka amma yace ba zasu fadi sunayen ‘yan Siyasar ba.

 

Yace sun barwa EFCC ta dauki matakin da ya dace. Yace cikin ‘yan siyyasar Kwai tsaffin Gwamnoni da Sanatoci da kuma shuwagabannin tsaro.

“We have left it to, EFCC to unravel them. It is so sad that our funds are being looted and stashed abroad. We are not even talking of assets in the UAE identified with some military officers.” – Chairman of HEDA, Olanrewaju Suraj

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *