fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

An gano malaman makaranta a jihar Naija da basu iya karatu da Rubutu ba

Shugaban hukumar samar da Ilimi na bai daya a jihar Naija, Isa Adamu yace sun gano malaman makaranta da basu iya rubutu da karatu ba.

 

Ya bayyana cewa, Gwamnan jihar ya basu Umarnin gano hanyar da za’a bi wajan inganta Ilimi.

 

Dalili kenan da yasa suka fara zagaye dan duba yanda ake koyar da dalibai, yace abin kunya da suka gani shine wasu malaman basu iya koyarwa ba, wasu kuma kwata-kwata basu iya karatu da rubutu ba.

“Our first line of action was to go round the state for on-the-spot assessment of our school system. What we found was very appalling. The situation in some of the schools visited was very pathetic; teachers’ inability to deliver lessons effectively and above all, teachers who could not read nor write.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *