fbpx
Thursday, May 6
Shadow

An gano wani gida da aka tara mata ana musu ciki da sayar da jariran a jihar Delta

Jami’an tsaro a jihar Delta, sun gano wani gida da aka tara mata ana musu ciki tare da sayar da jariran.

 

A samamen da suka kai, sun tseratar da mata masu ciki, 24 da kuma kananan yara 11. Gwamnatin jihar ce ta kafa wata kungiyar tsaro dake dakile laifuka a jihar.

 

Kuma tuni an mika wadanda aka tseratar din hukumar hana safarar mutane ta NAPTIP.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *