fbpx
Monday, May 10
Shadow

An gano yanda Samari ke amincewa ‘yan matansu su yi tarayya da Manyan Mutane masu kudi(Sugar Daddy) dan su samo musu kudin aure a wani yankin Najeriya

Sai kana tunanin ka gama jin Abubuwan mamaki a Duniya sai kuma wani ya fado.

 

Anan wani lamarine me daure kai dake faruwa a yankin Kudancin Najeriya wanda har ta kai ga wani babban jami’in Gwamnari ya fito ya gargadi matasa akan hakan.

 

Wai Samari ne ke amincewa ‘yan matansu su je su yi tarayya da masu kudi, watau Sugar Daddy, a turance dan su samo musu kudin da zasu yi aure.

 

Lamarin yayi kamari wanda har ta kai ga Me baiwa Gwamnan jihar Cross-Rivers shawara akan harkar sadarwa, Ekeng Inyang ya fito yana gargadin matasa akai.

 

Ya rubuta a shafinsa na sada zumunta cewa matasa masu amincewa matan da zasu aura su rika lalata da manyan masu kudi dan su samo musu kudin yin aure su kuka da kansu.

 

Yace akwai sakamakon hakan dake Faruwa, sannan kuma irin hakane idan damuwa tawa matashi yawa, sai ya koma har hawan jini ya kamashi.

“Some of our young men must be careful of the decisions they take to avoid future repercussions.”

 

Just to show off as one who did wedding in a grand style, you accept your wife’s sugar daddy to fund the occasion.

 

Yet you can’t tolerate the incessant and resounding giggles from unwanted callers and her sudden unexplainable absence.

 

You are lost in thoughts, your head wan scatter with thoughts. You can’t sleep. That’s how young people develop hbp, slump and die prematurely. May God save you.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *