fbpx
Monday, November 29
Shadow

An Gudanar Da Jana’izar Mutane 21 Da ‘Yan Ta’adda Suka Kashe A Kaduna

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Shugaban Karamar Hukumar Giwa Honarabul Abubakar Shehu Giwa, ya halarci jana’izar mutane 21 da aka kashe a garin Bakali dake karamar hukumar  jihar Kaduna, inda 16 daga ciki ‘yan ta’adda suka kone su.

Shugaban hukumar ta Giwa ya zubar da hawaye matuka lokacin da ake Sallar jana’izar mamatan. Ya kuma nuna alhinin shi ga abinda ya faru, tare da jajanta ma wadanda Ibtila’in ya faru da su na rasa rayuka, dukiyoyi da kayan amfanin gona.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *