fbpx
Thursday, May 6
Shadow

An gwabza tsakanin Hausawa da Yarbawa a jihar Oyo, Mutane 3 sun mutu

An zarginwani bahaushe da kashe wani Bayerabe a yankin Sasa dake Ibadan, jihar Oyo wanda hakan ya kai ga barkewar fada tsakanin Hausawa da Yarbawan.

 

Hukumar Amotekun dake jihar ta tabbatar da mutuwar mutane 3 a wannan rikici, kamar yanda Sahara Reporters ta ruwaito.

 

An zargi Bahaushen da dukan bayarben da wani abu na Sihiri wanda kuma washe gari Bayeraben ya rasu. Hakan yasa matasan Yarbawan suka afkawa Hausawan yankin dan daukar fansa.

 

Wani mazaunin wajan, Alhassan Kabiru ya shaidawa Sahara Reporters cewa jami’an tsaro sun shawo kan Lamarin.

I heard the cobbler beside our shop died this morning. I was around Ojoo when the incident happened. I heard It was as a result of an argument between one Hausa guy, who hit a pregnant woman with his wheelbarrow on Thursday. Though I don’t really know the Hausa guy, I know his group of friends. The police are here now and they have been able to control the situation but that yesterday night was hell.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *