fbpx
Saturday, April 17
Shadow

An hana Hadimin Gwamnan Kano da aka Kama ganin Lauyansa

Tanko Yakasai,  Mahaifi a wajan Salihu Tanko Yakasai da aka fi sani da Dawisu wanda DSS suka kama saboda sukar gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa an hana da nashi ganin Lauya da da iyalansa.

 

Tanko ya gayawa Punchng cewa lauya da daya daga cikin ‘ya’yansa sun je Abuja inda suka nemi ganinsa amma aka hanasu.

 

Yace suna kira da a barshi ya ga iyalinshi sannan kuma ya gana da lauyansa.

 

“They were advised to call on Sunday; we are still waiting for an update from the security operatives, who have yet to contact us.

 

“I appeal to the authorities to grant him (Salihu) access to his lawyer; he is protected by the constitution of the Federal Republic of Nigeria in freedom of expression.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *