fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

An harbi mutane 2 bayan da suka tare tawagar Gwamnan Kebbi suna Zanga-Zanga

Mutane 2 ne aka harba a garin Danko Wasagu na jihar Kebbi bayan da suka tare tawagar motocin gwamna Atiku Bagudu suna Zanga-Zanga.

 

Lamarin ya farune a yayin da gwamnan ya jewa jama’ar garin jajen kisan da ‘yan binsukawa mutane 88 a garin.

 

Premium times ta ruwaito cewa, Mutane 2 ne aka harba kuma suna Asibiti suna samun kulawa. Rahoton ya kara da cewa, mutanen sun kona mota daya a tawagar gwamnan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *