fbpx
Saturday, June 19
Shadow

An jefawa Kasar Isra’ila rokoki daga kasar Lebanon

Hukumomin kasar Yahudawan Isra’ila sun bayyana cewa an jefa musu Rokoki 3 daga kasar Lebanon.

 

Saidai basu bayyana matakin da suka dauka akan wannan lamari ba. Amma daga baya wasu rahotannin sun bayyana cewa, kasar Lebanon din ta kama mutanen da ake zargi da jefa Rokokin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *