fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

An kama A’isha Muhammad me shekaru 18 a jihar Adamawa saboda Azabtar da diyar kishiyarta da karfen da yayi jajawur a wuta

Jami’an ‘yansanda a jihar Adamawa sun kama wata matashiyar mahaifiya, A’isha Muhammad saboda azabtar da diyar kishiyarta da karfen da yayi zafi a wuta.

 

Lamarin ya farune a kauyen Wuro Patiji dake karamar hukumar Mubi ta jihar.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, DSP, Sulaiman Nguroje ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace matashoyar ta yiwa diyar kishiyarta wannan hukunci ne saboda ta mata fitsari a gado.

 

Ana dai bincike akan lamarin

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *