fbpx
Monday, September 27
Shadow

An kama dan Bindiga da ya fito gari sayen maganin kara karfin mazakuta

Jami’an tsaro na NSCDC sun kama dan Bindiga da aka dade ana nema, Bello Galadima wanda ya fito sayen maganin kara karfin Mazakuta.

 

An kama Galadima ne a ranar Laraba a Yankin Aliyu Jodi dake jihar, kamar yanda kakakin hukumar a jihar, Hamza Adamu ya bayyana.

 

Ya kara da cewa, jama’ar garine suka taimaka da bayanan sirri aka kama wanda ake zargin, kamar yanda Daily Star ta ruwaito.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *