fbpx
Thursday, August 5
Shadow

An kama dan shekaru 16 da yawa mahaifitarsa fyade

Mahukunta a kasar Sifaniya sun kama yaro dan shekaru 16 da yawa mahaifinsa fyade.

 

Mahaifiyar ce ta kai kararsa wajan ‘yansanda inda tace dan nata yayi wannan aika-aika ne bayan da yayi tatul da giya.

 

Saidai yaron ya bayyana cewa, shi bai san abinda ya faru ba.

 

Rahotanni sun bayyana cewa, ana ganin alamar yaron na kokarin kashe kansa, dan haka an daka masa ido sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *