fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

An kama dan shekaru 52 da yawa ‘ya’yansa 3 da diyar makwabta Fyade

Jami’an ‘yansanda a jihar Ogun sun kama wani Mutum, Kayode Adeniyi me shekaru 52 da laifin yiwa ‘ya’yansa 3 da kuma diyar makwabta Fyade.

 

Asirinsa ya totune bayan da yawa diyar makwabciyarsa fyade, ita kuma ya kaiwa ‘yansanda korafi.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Abimbola Oyeyemi ya bayyanawa manema labarai cewa yarinyar me shekaru 10 tace ta leka dakin mutuminne dan tambayar kayanta data shanya amma sai ya Buge da mata fyade. Ya rufe mata Baki sannan ya kuma mata barazanar Kisa idan ta fada.

 

Yace da aka tsananta bincike an gani cewa mutumin ya jima yanawa ‘ya’yansa Fyade kuma bai musanta duka zarge-zargen da ake masa ba.

 

An kai wadda yawa fyaden Asibiti inda shi kuma ke ci gaba da aiki akansa, Punchng.

“The victim explained that the suspect threatened to kill her with a knife if she made a noise.

 

On the strength of the report, the DPO, Agbado Division, CSP Kehinde Kuranga, detailed his detectives to the scene, where the suspect was promptly arrested.

“On interrogation, the suspect confessed to forcefully having carnal knowledge of the victim; he also admitted that he threatened the victim with a knife and that was why she couldn’t make a noise until he had satisfied his sexual urge.

“Further investigation into the past activities of the suspect revealed that he had being sexually abusing his three underage daughters before now, which he also did not deny.

“The victim has been taken to the General Hospital for medical examination and treatment.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *