fbpx
Thursday, July 29
Shadow

An kama dan shekaru 90 me sayar da kwaya a Katsina

Hukumar hana sha da fataucin Miyagun kwayoyi ta NDLEA a jihar Katsina dlta kama wani dan shekaru 90 dake sayar da kwaya ga matasa.

 

An kama Yusuf Yarkadir dake karamar hukumar Rimi a jihar Katsina inda yake sayarwa da matasa kayan maye.

 

Rahoton yace, Yusuf na cike da nadama inda kuma yace da yanzu ya dena kuma ya shafe shekaru 8 yana wannan hali.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *