fbpx
Monday, October 25
Shadow

An kama dansandan da ya yiwa daliba fyade

Hukumar ‘yansanda a jihar Abia sun kama wani dansanda, CPL Nwachukwu Chinedu, da ake zargi yawa dalibar kwalejin Kimiyya da fasaha ta jihar Fyade.

 

Lamarin zargin ya jawo Zanga-Zanga sosai inda aka nemi a biwa dalibar hakkinta.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, SP Geoffrey Ogbonna ya bayyana rashin jin dadin abinda ya faru inda ya tabbatar da kama wanda ake zargi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *