fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

An kama Fasto bisa zargin kashe yarinya da cire zuciyarta dan Tsafi

‘Yansanda a jihar Delta sun kama wani Fasto da ba’a bayyana sunansa ba da kuma wani abokin ta’asarsa bisa zargin kashe yarinya me shekaru 13 da cire zuciyarta dan tsafi.

 

Yarinyar da mahaifiyarta duka a cocin Faston suke ibada, saidai faston yace zai taimaki yarinyar kan wani lamari.

 

Da yamma ta yi sai ya dorata akan dan Acaba dan ya kaita gida amma shiru mahaifiyarta bata ga diyarata ba, da Shirun yayi yawane sai ta bita take tambayar faston batun diyarta amma yace ta kwantar da hankalinta.

 

Da abu yayi yawa sai aka gayyaci ‘yansanda suka nemo dan Acaban da ya dauki yarinyar, koda ya ji matsala sai yace suna tare da faston, sun kai jami’an tsaro inda suka binne sassan jikin yarinyar.

 

Kakakin ‘yansandan jiharz Bright Edafe ta tabbatar da faruwar lamarin.

 

He said, “We have arrested the pastor of the church and one other suspect who is a member of the church. Whether the other person is the okada man or not I can’t confirm for now.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *