fbpx
Saturday, April 17
Shadow

An kama Fasto da ya yiwa yarinya me Shekaru 17 fyade a Coci

Jami’an tsaro a jihar Ogun sun kama wani Fasto Toyo Shobowale me shekaru 50 da zargin yiwa wata karamar yarinya ke Shekaru 17 fyade a cocinsa.

 

Kakakin ‘yansandan Jihar, Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace mahaifiyar yarinyar ce ta kai kara aka kama Faston.

 

Yarinyar ta bada Labarin cewa, Wani Lokaci a cikin watan Maris ne faston ya gayyace ta zuwa cocinsa inda daga shi sai ita, a nan ne ya mata fyade, ya kuma sa ta yi wanka da wani Ruwa na musamman inda ta yi kuma tun daga nan sai lokaci zuwa lokaci ta rika faduwa tana suma.

 

Da farko da aka kamashi, ya musanta zargin amma daga baya ya amince, za’a gurfanar dashi a Kotu nan ba da dadewaa ba.

She reported that sometime in March 2021, the prophet invited her to the church for prayer, and  that the prophet took advantage of being alone with him in the church to forcefully had unlawful carnal knowledge of her.

The victim further stated that, after the illicit affair, the prophet ordered her to take a spiritual bath in the church with an already spiritually prepared candle, which he used to rub all over her body.

Since then, the victim complained that she has being having spiritual attack which always makes her to fall down and remain unconscious for hours”the statement read

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *