fbpx
Thursday, August 5
Shadow

An kama Faston da yawa Matar aure me ibada a cocinsa ciki

 

An gurfanar da wani Fasto da yawa matar aure me zuwa Ibada a cocinsa ciki.

 

Lamarin ya farune a kasar Zambia kamar yanda Zambia Observer ta sanar. Ruth Musonda ta tabbatar da cewa sun jima suna lalata da faston kuma har ta haifa masa da.

 

Shima dai mijinta, Omedi Musonda ya bayyana cewa ya gano matarsa na cin amanarsa ne hanyar wayar da take yi da faston.

 

Mijin yace da ya fuskanci Faston, ya amince da aikaya laifin kuma har yace zai bashi kudi dan ya yafe masa amma daga baya ya canja ra’ayi, yace be aikata ba.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *