fbpx
Thursday, July 29
Shadow

An kama Gawurtaccen Barawon da yayi sata a gidace Dubu daya a Kano

Hukumomi a Kano sun kama wani gawurtaccen barawo da yayi sata a gidaje Dubu daya a Kano.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Haruna Abdullahi ne ya tabbatar da kamen, ya bayyana sunan wa da ake zargi da Salihu Usman.

 

Yace matashin ya kware wajan satar inda mutane suka rika tunanin anya ba Aljanine ke musu sata ba.

 

Yace bayan an sanar dasu, sun kai samame inda suka kamashi, saidai matashin yace baya amfani da tsafi wajan satarsa, kawai dai ya iya kwallo ne shiyasa ya kware a gudu.

 

Haruna yace za’a gurfanar da matashin a Kotu.

 

The way he has been operating was suspicious. In fact, many people said he uses juju and must be a spirit that disguises himself during operation,” the Kano police spokesman said.

 

When we received reports of complaints by residents, Sama’ila Dikko, Kano state commissioner of police, ordered the anti-kidnapping operatives to ensure the immediate arrest of the suspect.

“With the concerted efforts of the security operatives in the areas, we were able to apprehend him.”

The suspect, said to be 29 years old, confessed to the allegations when he was paraded.

 

“I burgled the houses, but I don’t use juju. I can play soccer very well, that is why I am good at running,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *