fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

An Kama Giya Da Aka Yiwo Safararsa A Jarkokin Manja Za A Shiga Da Su Cikin Kano

Babban kwamandan rundunar Hisbah ta jahar Kano Malam Muhammad Harun Ybn-Sina yake duba wata giya da aka zubo a cikin jarkunan manja guda goma 12.

Giyar wacce jami’an hukumar karota suka kama a wata mota da take kokarin shiga Kano wacce ta kwaso kayan maye da suka hada da kwayoyi, giya, da burkutu. Inda suka aika da giyar hukumar Hisbah don gudanar da bincike da kuma gurfanar da wadanda suka yi safarar ta zuwa jihar Kano a gaban kotu.
Kamar yadda yake a dokar jihar Kano, shigo da giya da sayar da ita babban laifi ne a Kano, wanda ka iya janyowa mutum tsatstsauran hukunci.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *