fbpx
Monday, May 10
Shadow

An kama Korarren Soja da ya sace yaro ya kasheshi bayan an biyashi kudin Fansa

An Kama Korarren Sojan Da Ya Kashe Yaron Makwabcinsa A Kaduna Bayan Sun Karbi Naira Milyan Biyar Kudin Fansar Garkuwa Da Shi

Mutumin mai suna S.A Galadima, wanda korarren sojan Nijeriya ne, an yi nasarar kama shi ne a jiya a unguwar Badarawa dake garin Kaduna.

Bayan Galadima ya sace yaron makwabcin nashi sun karbi naira milyan biyar kudin fansa, daga karshe kuma suka kashe yaron har lahira.

Daga Haruna Dutsen-wai

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *