fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

An kama Likitocin masu garkuwa da mutane a Kaduna

An kama wasu Likitoci 2 dake kula da lafiyar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna.

 

Mutanen wanda ba’a bayyana sunayensu ba, an kamasu ne a Buruku dake karamar Hukumar Chikun, kamar yanda kwamishinan harkokin cikin gida, Samuel Aruwan ya bayyana.

 

Yace a kashe mutane 3 a kananan hukumomin Kajuru da Igabi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *