fbpx
Monday, November 29
Shadow

An kama magidancin da ya kashe kwarton da ya kama da matarsa

Wani magidanci dan kimanin shekaru 34 daya kashe kwarton daya kama yana lalata da matarsa ya mika kanshi ga hukumar ‘yansanda.

 

Mbungule Faisoni ya kashe Lembetsani Tchaison me shekaru 54 inda yace ya kamashine yana lalata da matarsa.

 

Abokansa ne suka gaya mai cewa sun ga matarsa da Lembetsani Tchaison koda yace wajan da aka ce mai an gansu sai ban gansu ba, da ya tsananga bincike ya tarar dasu suna lalata a wani lungu, ya kama kwarton inds ya kasheshi.

 

Bayan kisan, ya tsere inda ‘yansanda suka fara nemansa ruwa a jallo, amma daga baya ya mika kansa wajan ‘yansandan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *