fbpx
Saturday, April 17
Shadow

An kama Mahaifin da ya yi lalata da diyarsa

Kwamishiniyar kula da harkokin Mata ta jihar Osun, Barr. Olubukola Olaboopo ta bayyana cewa an kai Musu korafin wani Mahaifin da yayi Lalata da diyarsa me shekaru 13.

 

Tace mahaifiyar yarinyarce wadda a yanzu bata tare da mijin ta bayyana haka inda tace a lokacin kullen Coronavirus/COVID-19 ne dayar diyarta data barsu su 2 wajan mahaifin take gaya mata.

 

Tace an kama mahaifin, Mr Kazeem kuma an gurfanar dashi a Kotu wanda yanzu haka yana fuskantar shari’a.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *