fbpx
Monday, November 29
Shadow

An kama makauniya da kokon kan mutum

‘Yansanda a jihar Akwa-Ibom sun kama wata makauniya da kokon kan mutum.

 

Matar tsohuwace wadda kuma aka gurfanar da ita tare da wasu sauran masu laifi 138 a jiya Juma’a.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, SP Odiko Macdon ya bayyana cewa, sauran wanda aka kama an samesu da laifukan fashi da makamai, da makamai, da kananan sace-sace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *