fbpx
Friday, May 14
Shadow

An kama malamar makaranta da tawa Dalibinta me shekaru 15 fyade

An kama wata malamar makaranta da zargin cewa ta yiwa dalibinta me shekaru 15 fyade a cikin mota.

 

Lamarin ya farune a Ohio inda Corissa McCalister me shekaru 21 ta ja hankalin dalibin nata zuwa cikin mota ta masa fyade.

 

Saidai an bayar da Binta akan Tarar Dala 100,000.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *