fbpx
Saturday, April 17
Shadow

An kama Malamin Islamiya da wasu 33 da suka je satar kaya yayin gobarar kasuwar Jihar Katsina

Jami’an tsaro sun gabatar da wani malamin Islamiya da sauran wasu 33 da aka kama suna satar kaya yayin da Gobara ta tashi a kasuwar jihar Katsina.

 

Malamin me suna Muhammad Abba dan kimanin shekaru 43, matarsa ce ta kai kararsa wajan ‘yansanda bayan da ya sato kayan ya boye a karkashin gado.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, SP Gambo Isa ya tabbatar da hakan inda yace sauran wanda aka kama duk matasa ne masu kananan Shekaru. Yace za’a gabatar dasu gaban kotu bayan kammala Bincike.

“This man, Muhammadu Abba is an Islamic teacher. He teaches pupils in the local Islamiyah school.Yet, that did not stop him from looting items during the fire incident at the central market. His wife reported him to the police that he was keeping some looted items under their bed and we arrested him ”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *